Rikicin cikin-gida ya raba kan manyan Mukarraban Shugaban kasa Buhari

Mun ji cewa an samu mummunar baraka tsakanin NSA da Abba Kyari a Gwamnatin Tarayya. Rikicin cikin-gidan ya raba kan Hadimin Shugaban kasa Buhari da Abba Kyari.
[Source: hausa.legit.ng] [ Comments ] [See why this is trending]
[Source: hausa.legit.ng] [ Comments ] [See why this is trending]
Comments